

Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Tarauni kuma shugaban kwamitin dake kula da bankuna da harkokin kudi na majaisar wakilai Alhaji Hafizu Ibirahim ya bayyana cewa...
Majalisar dokokin jihar Kano ta ce za ta yi duk me yiwuwa don ganin an aiwatar da dokar hana cin zarafin bil adama da majalisun dokikin...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule da ke nan Kano ta ce za ta kashe sama da naira biliyan Uku wajen kafa sabuwar tsangayar aikin likitanci a jami’ar....
Download Now A yi sauraro lafiya.
Download Now A yi sauraro lafiya.
Kafin rufe iyakokin kasar nan da hukumar kwastam tayi farashin shinkafa na farawa ne daga naira dubu 17, na babban buhu mai cin kilo hamsin, a...
Gwamnatin Kano ta ce burinta akan digon riga kafi a yanzu shine ta yiwa akalla yara fiye da miliyan uku digon allurar cutar shan inna a...
Akasarin mata masu aiki da zarar aka ce karshen mako yazo to babu shakka kowace mace ta shiga wani farin ciki na daban saboda zata kasance...
Kungiyar iyayen yara da aka sacewa yara ta jihar Kano ta ce har yanzu akwai sama da yara casa’in da daya da masu satar yara suka...
A yau Lahadi ne makarantar al’umma ta Bahaz Integrated Academy dake garin Wudil a nan Kano ta yaye dalibai guda talatin 30 da sukaci gajiyar koyon...