Connect with us

Labaran Kano

Kano:Yan majalisun dokoki sun karbi rantsuwa

Published

on

Majalisar dokokin jihar Kano ta rantsar da sababbin ‘yan majalisar dokokin jihar guda hudu wadanda suka lashe zabukan cike gurbi a baya-bayan nan.

Daraktan kula da harkokin sharia na majalisar, Ahmed Zaharaddin ne ya rantsar da ‘yan majalisun da safiyar yau Talata.

Mambobin majalisar da aka rantsar sun hada da: Muhammed Uba Gurjiya daga yankin karamar hukumar Bunkure da Tasiu Ibrahim Zabainawa  mai waklitar karamar hukumar Munjibir da Kabiru Yusuf Ismail Chinkoso wakilin Mutanen karamar hukumar Madobi da Kuma Magaji Dahiru Zarewa sabon wakili daga karamar hukumar Rogo.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!