

An shawarci ‘yan kasuwa da sauran ma’aikata da su kasance masu gudanar da harkokin kasuwancinsu irin yadda addinin musulunci ya koyar domin kaucewa fadawa cikin fushin...
Tun a shekarar 2016 ne uwargidan shugaban kasa Aisha Muhammadu Buhari ta fara bayyana rashin jin dadin ta game da wadanda ta bayyana ’yan bani na...
Dubban mabiya darikar Kadiriyya sun yi dafifi a yau Asabar domin gudanar da maukibin Kadiriyyaka karo na 69 wanda aka saba gudanarwa a duk shekara da...
Shugaban darikar Kadiriyya na Afrika Sheikh Dr. Karibullah Nasiru Kabara ya yi kira ga Shugabanni da su mayar da hankali wajen magance matsalolin sace-sacen yara da...
Manoman jihar Kano sun fara mayar wa da babban bankin kasa CBN amfanin gonar da suka samu na noman auguda daga tallafin da bankin na CBN...
A cikin shirin Kowane Gauta na jiya Alhamis wani dan siyasa a jihar Kano kuma sabon mai taimakawa shugaban majalisar wakilai ta kasa Bashir Hayatu Jentile...
Acikin shirin Inda Ranka na ranar Alhamis zakuji yadda ake ta sa’inda kan harajin da hukumar KAROTA ta sanyawa direbobin baburan adai-daita sahu. ‘Yan sanda sunsha...
A yau jumu’a ne direbobin baburan adai-daita sahu na jihar Kano suka kudiri aniyar tafiya yajin aiki da kuma zanga-zanga, sakamakon harajin kudi har naira dubu...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Kano gargadi al’umma, musamman bata gari da suke fakewa da lokacin taron jama’a domin aikata laifukan sara suka, da sauransu. Cikin...
Kungiyar dake rajin ganin an dama da matasa a bangaren siyasa da ke Jihar Kano mai suna Kano Youths Political Forum ta bukaci shugabanni a duk...