

Namadi Sambo ya bayyana Gwamna Nasir El-Rufa’i a matsayin wanda ya gaje shita fuskar cigaba da ayyukan da ya ayyukan raya kasa. Kotun koli ta yi...
A cikin shirin za ku ji cewa, yayin da gwamanatin jihar Kano ta dauki nauyin bada ilimin firamare da na sakandire kyauta, an gano wasu makarantu...
Kotun sauraran kararrakin zaben gwamnan jihar Kano ta tsayar da jibi Laraba a matsayin ranar ta karshe da zata yanke hukuncin wanda ya samu nasarar zaben...
Bamu rufe titin unguwar Dorayi ba – ‘Yansandan Kano Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta karyarta wani labari da ake ta yadawa a kafafan sada zumunta na...
Abinda yasa ‘yan talla ke neman maganin tazarar haihuwa a Kano Lamarin talla ga ‘ya’ya mata batu ne da ya zamo ruwan dare a manyan garuruwa...
Asalin dambarwar dake tsakanin Kwankwasiyya da Pantami Batun dambarwa tsakanin ministan sadarwa Dr, Isa Ali Pantami da kuma mabiya siyasar Kwankwasiyya ya samo asali ne tun...
Wani dan kasar Bangladash mazaunin kasar Saudiyyya mai suna Muhyuddin yace bai taba zuwa kasar Hausa ba, amma zaman sa a birnin Makkah na kasar Saudiyya...
Mai alfarma sarkin Musulmin Najeriya Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bukaci al’ummar Musulmi da su fara duban jinjirin sabon watan Safar na bana a daga yau...
Rundunar ‘yan sandan jihar Bayelsa ta tabbatar da kubutar da mahaifiyar tsohon mai horas da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles Samson Siasia Misis...
Kungiyar kwallon kafa ta Danmadanho shining stars ta lallalasa kungiyar kwallan kafa ta Mummy Academy da ke unguwar Yankaba a wani wasan sada zumunta da...