

Iyayen yaran da aka sace a sassan uguwannin Hototo da kewaye a nan Kano sun bukaci al’umma da su taya su da addu’ar neman Allah ya...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bayyana cewa, ta kama wani da ake zargin dan kungiyar Boko Haram ne bayan daya gudo daga garin Maiduguri zuwa...
Tsotson nonon mata da mazan su zasu yi ,na taimakawa kwarai da gaske wajen gano cutar daji da aka fi sani da Cancer dake kama maman...
Majalisar dokokin jihar Kano ta bukaci gwamnatin jiha da ta gaggauta daukan mataki tare da bibiyar sauran yara ‘yan asalin jihar Kano da har yanzu suke...
A cikin shirin za ku ji cewa: Iyayen yaran da aka sace tare da kai su garin Onitsha sun nemi a taya su addu’ar gano sauran...
Mataimakin shugaban jami’ar Bayero ta Kano mai kula da sha’anin mulki, Farfesa Haruna Wakili, ya bayyana cewa tursasa wa dalibai ta hanyar neman su da ake...
A ranar jumaar da ta gabata ce rundunar yansanda ta jahar Kano tayi holen wasu mutane da suka sace kananan yara ‘’yan asalin jahar Kano zuwa...
Bayan da aka yi ta rade-raden da zarar ya dawo daga kasar Afrika ta Kudu zai nada kwamishinoni cikin kunshin Gwamnatin sa, kawo yanzu gwamnan Kano...
Fitacciya a kafar sadarwa ta Instagram Sadiya Haruna ta bayyana cewa ta dauki shawarar da wasu daga cikin jaruman masana’antar Kannywood suka bata, kan ta daina...
Gobarar da ta tashi a daren jiya Lahadi ta lalata ofishin adana bayanai na kwalejin ilimi ta tarrayya dake nan Kano. Wani ganau yace gobarar ta...