Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Paul Pogba ya tsawaita kwantiragin sa a Manchester United

Published

on

Dan wasan tsakiyar Manchester United , dan kasar Faransa(France ), Paul Pogba ya tsawaita kwantiragin sa da tawagar na tsawon shekaru biyu har zuwa shekarar 2022.

Mai shekaru 27 Pogba, wanda ya lashe gasar kofin duniya da kasar ta Faransa a shekarar 2018 da aka Kammala a kasar Rasha , an alakanta dsn wasan da Kungiyar Real Madrid , wanda dan wasan ya ce abin farin ciki ne ya taka Leda a kungiyar ta Madrid.

Sai dai saka hannu a sabon Kwantiragin da dan wasan yayi ya kawo karshen ce -ce kucen da ake na komawar dan wasan kungiyoyin Real Madrid da Juventus.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!