Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Rodriguez: Mun yi sakin wawa – Real Madrid

Published

on

Jami’an kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid sun bayyana takaicin su duba da yadda James Rodriguez ya fara wasa a Everton da kafar dama.

Rodriguez mai shekara 29, ya koma Everton a matsayin kyauta bayan da mai horas wa Zinedine Zidane ya sahale masa barin Real Madrid.

Dan wasan ya yi nasarar cin kwallo 3 tare da taimakawa wajen cin kwallo 4 a wasanni 6 na farko da ya buga wa Everton.

Hakan ne ya sanya jami’an kungiyar ta Real Madrid yin da nasanin saki dan wasan tare da nuna fushin su ga Zidane da ya barsa ya tafi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!