Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

PSG: Neymar ka iya rasa wasanni 3 – Tuchel

Published

on

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta PSG Thomas Tuchel, ya ce, Neymar ka iya rasa wasanni uku masu zuwa sakamakon rauni da ya samu a kafar sa.

Tuchel ya kuma ce, dan wasan mai shekara 28 ya samu raunin ne a wasan da kungiyar ta yi Istanbul Basaksehir ranar Laraba 28 ga watan Oktoba.

Haka kuma Neymar zaya kasance ba tare da kungiyar ba har sai an dawo daga gajeren hutun da ake shirin tafiya.

“Neymar zai rasa wasanni Ligue 1 da zamu buga da Nantes da Rennes da kuma wasa cin kofin zakarun nahiyar turai da za ayi da RB Leipzig, “ inji Tuchel.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!