Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

CAF: Ahmad Ahmad ya kamu da cutar Korona

Published

on

Shugaban hukumar kwallon kafa ta Afrika wato CAF Ahmad Ahmad ya kamu da cutar Korona.

Hukumar ta bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ta wallafa a shafinta na Internet a yau Juma’a 30 ga watan Oktoba.

Sanarwar na cewa “Ahmad na fama da mura bayan saukar sa a Cairo dake kasar Masar a ranar 28 ga watan Oktoba, lamarin da ya saka shi zuwa yin gwaji.”

CAF: Kasashe 46 na bukatar Ahmad ya sake tsayawa takara

Yayin da sakamakon gwajin ya nuna Ahmad yana dauke da kwayar cutar kuma yanzu haka ya killace kansa nan da kwanaki 14 mai zuwa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!