Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rahoto : Yadda aka baiwa Gwamna Zulum lambar yabo a Legas

Published

on

Cibiyar bincike kan al’amuran yau da kullum ta PPRAC ta bai wa gwamnan jihar Borno lambar yabo a matsayin gwarzon shekara wajen shugabanci na gari.

An karrama gwamnan ne a bikin bayar da lambar yabo karo na 25 da ƙungiyar ta yi cikin daren jiya Lahadi a birnin Legas.

Ku saurari Labarun na gaba don jin Wakilinmu Abubakar Tijjani Rabi’u da  ya halarci taron  ya aiko mana da cikakken rahoton kan yadda aka baiwa gwamnan lambar Yabon.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!