Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Masu hannu da shuni su taimaka mana – Kungiyar masu larurar laka

Published

on

Ƙungiyar masu larurar laka ta ƙasa ta yi kira ga masu hannu da shuni kan su riƙa tallafawa masu fama da cutar.

Shugaban ƙungiyar na jihar Kano, Injiniya Abdullahi Haruna ne ya bayyana hakan, lokacin da ya ke karɓar kekunan zama da wasu bayin All… suka bai wa ƙungiyar.

Dakta Isah Ado Abubakar na jami’ar Bayero shi ne ya jagoranci tawagar masu bayar da tallafin, ya nemi sauran al’umma kan su yi iya ƙoƙarin su wajen taimaka wa masu fama da larurar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!