Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

KannyWood

“Rashin kuɗin makaranta ne yasa na fara film”-Adam Zango

Published

on

Jarumi Adam  Abdullahi Zango yace, rashin kuɗin ci gaba da karatu ne yasa ya shiga harkar film.

Adam Zango ya bayyana hakan a tattaunawarsa da Freedom Radio.
Yace, gazawar rashin kuɗin ci gaba da karatun ne yasa shi fara sana’ar haƙar ma’adanai, sai dai da ya gano bata karɓeshi ba ya koma harkar film.

Zango yace, shi mutum ne mai son neman na kansa, kuma ya shigo masana’antar kannywood a shekara ta 2003.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!