Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rashin bai wa jami’an tsaro kulawa ne ke ƙara ta’azzara matsalar a Najeriya – AIG Hadi Zarewa

Published

on

Tsohon sufeto janar na ƴan sandan ƙasar nan ya bayyana ƙaruwar matsalar tsaro da cewa shi ne babban kalubalen da yake haifar da koma baya ga al’amuran ci gaban Najeriya.

Muhammad Hadi Zarewa mai ritaya ne ya bayyana hakan, jim kadan bayan kammala shirin “Barka da Hantsi” na nan Freedom Radio da aka tattauna kan matsalar tsaron da ake fuskanta.

“Rashin kulawa da jami’an tsaro da hukumomi basa yi ke kara ta’azzara matsalar tsaro,musamman ma rashin samar musu da kayan aiki, da kuma samar musu da walwala” in ji Zarewa.

Muhammad Hadi zarewa ya kuma ce, da gwamnatocin kasar nan za su kula da hakkokin jami’an tsaro musamman ma ta fannin inganta albashin su da walwalar su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!