Connect with us

Labarai

Rashin shugabanci na gari ne cikas ga ci gaban kasashen Afirka- Obasanjo

Published

on

Tsohon shugaban kasar nan, Cif Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa rashin shugabanci na gari shi ne babban abin da ke kawo cikas ga ci gaban kasashen Afirka.

 

Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana  hakan ne a birnin Abeokutan, jihar Ogun, yayin da yake jawabi ga daliban da suka kammala karatu a Cibiyar Shugabanci ta Olusegun Obasanjo.

 

Ya ce, idan aka samu shugabanni marasa inganci, kasashe kan rarrabu, ana sace dukiyar kasa, yara marasa ilimi sukan kwana da yunwa, sannan matasa masu kyakkyawar makoma sukan yanke kauna.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!