Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Rashin ‘yan wasan mu bazai hanamu samun nasara ba-Ahmad Musa

Published

on

Kyaftin din Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Ahmad Musa ya ce duk da wasu daga cikin ‘yan wasan Kungiyar sun koma Kungiyoyin su da suke buga wasa, hakan bazai kawo na kasu ba, a wasan da Kungiyar za ta Kara da kasar Cape Verde a ci gaba da wasan neman tikitin buga kofin Duniya wanda kasar Qatar za ta karbi bakunci a 2022.

Ahmad Musa ya bayyana Haka ne yayin da yake zantawa da manema labarai.

QATAR 2022 QUALIFIERS: Super Eagles za ta karbi rahoto kan lafiyar Samuel Kalu

Ya ce “tabbas mun rasa ‘yan wasa kuma masu taimawa kungiyar wajan samun nasara, amma akwai wadanda za su maye gurbinsu”.

A wasan farko dai da Nigeria ta fafata a nan Nigeria Kungiyar ta Super Eagle ta sami nasara a kan kasar Liberia da ci 2-0.

A yau Talata Super Eagles za ta fafata wasanta na biyu da kasar Cape Verde.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!