Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

UEFA: Yin gasar cin kofin Duniya duk bayan shekaru 2 zai rage karsashin ta

Published

on

Hukumar kwallon kafar Turai ta Uefa ta kalubalanci shirin hukumar kwallon kafar Duniya FIFA na gudanar da gasar cin kofin Duniya duk bayan shekaru biyu.

Shugaban hukumar Aleksander Ceferin ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar a shafin ta na Internet.

Qatar 2022: Kasar Masar ta sallami mai horar da ‘yan wasan ta
Ceferin ya ce gudanar da gasar duk bayan shekaru 2 zai rage karsashin ta ga al’ummah.

Hukumar kwallon kafar kasar Saudiya ce dai ta nuna bukatar hakan ga hukumar ta FIFA, inda tsohon mai haras da ‘yan wasan Arsenal Arsene Wenger ke Jagoranta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!