Connect with us

Addini

Limanan da za su yi limanci a azumin bana a masallacin harami da ke Makkah

Published

on

An fitar da jerin sunayen limaman da za su yi limanci a sallar tarawihi da na tahajjud a masallacin harami da ke birnin Makkah a watan Ramadan na wannan shekara ta 1442 bayan hijira, wanda yayi daidai da shekarar 2021.

Limaman sun hada da: Sheikh Abdul Rehman Al Sudais, Sheikh Saud Al Shuraim, Sheikh Abdullah Awad Al Juhany da kuma Sheikh Maher Al Muaiqly.

Sauran sune: Sheikh Bandar Baleelah da kuma Sheikh Yasir Al Dossary

Shafin internet na Haramain Sharifain ya ruwaito cewa, a bana ba za a gayyaci bakon limami don jagorantar sallar tarawahi ko na tahajjud a masallacin harami da ke Makkah ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Now Streaming

Archives