Connect with us

Labaran Wasanni

Robinho ya sake komawa kungiyar sa ta farko

Published

on

Dan wasan gaban kasar Brazil Robinho ya sake komawa kungiyar ta farko Santos da ya bari yayin da yake tasawa a fagen wasan kwallon kafa yana dan shekara 21.

Robinho dai ya bar Santos ne yana mai shekara 21 kafin ya kasance da Manchester City da kuma AC Milan.

Dan wasan mai shekara 36, ya amince da kwantiragin watanni biyar da kuma biyan sa kudi Yuro 230 kowane wata tare da wasu alawus-alawus da kuma kari idan komai ya tafi yadda ake so.

Ya ce “Santos a waje na gida ce kuma abun alfaharine a gare ni dawowa kungiyata ta farko da na fara wasa”.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,342 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!