Labarai
Rundinar yan sandan Kano ta bada Umarnin farauto mata yan Daba a duk inda suke

Rundinar yan sandan Kano ta bada Umarnin farauto mata yan Daba a duk inda suke a fadin Jihar nan.
Kwamishinan Yan sandan Kano Cp Ibrahim Adamu Bakori ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da mai magana da yawun rundinar SP Abdullahi Haruna Kiyawa fitar, biyo bayan fadan Daba dake ƙokarun dawowa Jihar Kano.
Kwamishinan ya kuma ja hankukan Yan sanda tare da neman haɗin kan al’umma domin gudanar da aikin yadda ya kamata.
You must be logged in to post a comment Login