Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Wani fitaccen Dan daba a Kano ya Mika kansa ga ‘yan sandan

Published

on

Guda daga cikin ‘yan daba da rundunar ‘yan sandan jihar Kano ke nema ruwa a jallo, Nasiru Abdullahi da aka fi sani da Chile Maidoki, ya miƙa kansa ga rundunar.

 

Mutumin dan asalin Jihar Kano ya Mika Kan nasa ne bayan ya samun labarin ware naira 100,000 a matsayin tukwici ga duk wanda ya nuna ko ya ba da bayanin inda yake, a cewar ‘yan sanda.

 

Rundunar yan sandan dai ta ce tana ci gaba da neman wasu mutum biyu – Abba Burakita da Hantar Daba.

 

kuma za ta ba da tukwicin N100,000 ga duk wanda ya nuna inda suke.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!