Labarai
Rundunar yan sanda ta musanta hada kai da jami’anta wajen yin magudi

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta musanta zarge-zargen da ake yada wa na cewa ana hada baki da jami’an tsaro wajen aikata magudin zabe.
Babban Sufeton yan sanda Kayode Egbetokun, ne ya bayyana hakan ga manema labarai a Abuja.
Ya kuma ce, zarge-zargen da ake yi wa jami’an tsaron ba su da tushe ballantana makama.
You must be logged in to post a comment Login