Connect with us

Labarai

Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna zata fara daukan sabbin kurata

Published

on

Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce za ta fara tantance sabbin kuratan ‘yan sanda da ke shirin shiga hukumar a ranar 24 ga watan Agustan da muke ciki.

Hakan na cikin sanarwar da ami magana da yawun rundunar yan sandan jihar ASP Mohammad Jalige ya fitar.

Sanarwar ta bayyana cewa dukkannin wadanda suka cike takardar neman aikin ‘yan sanda a jihar ta kafar internet da su hallara a kwalejin horar da ‘yan sanda a jihar ta Kaduna da misalign karfe takwas na safiyar ranar Litinin mai zuwa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 334,958 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!