Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rundunar yan sandan Kano na neman matasa 72 Ruwa a Jallo

Published

on

Rundunar ‘yan Sandan jihar Kano, ta sanar da sunayen wasu mutane 72 da ta ke zarginsu da laifin bijirewa shirinta na samar da zaman lafiya ta hanyar ci gaba da daukar nauyin haddasa fadace-fadacen daba da rikicin Siyasa a wasu daga cikin kananan hukumomin jihar.

Mai magana da yawun rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar ranar Lahadi.

Sanarwar ta kuma bayyana neman wadannan bijirarrun ‘yan daban da suka ki rungumar zaman lafiya Ruwa a Jallo.

SP Abdullahi Haruna Kiyawa ta cikin sanarwar ya kuma ce, daukar matakin ya biyo bayan yadda rundunar ta yi la’akari da irin yadda ake ci gaba da samun karuwar aikata laifuka a yanzu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!