Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rundunar ‘Yan sandan Kano ta cafke  matasa 27 da ake zargi da fashi

Published

on

Rundunar ‘Yan sandan jihar Kano ta ce, ta samu nasarar kama wasu matasa 27 bisa  zargi su da aikata fashi da kwacen waya ta hanyar amfani da muggan makamai.

Mai magana da yawun rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya sanar da hakan, yayin zantawa da freedom radiyo.

SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce bayan kama masu laifin an kuma cafke masu siyan wayoyin da suka sata.

“Munyi nasara kama mutane masu kwacen waya su 27 da kuma masu siyen wayoyin sai kuma waya 28 da kuma babura 3 da ake amfani dasu wajen yin fashin waya,” a cewar Kiyawa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!