Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Sai 31 ga wata mambobinmu za su daina karbar tsohon kudi- Kungiyar direbobin Adaidaita

Published

on

Kungiyar matuka baburan daidaita sahu a jihar Kano ta ce, mambobinta za su daina karbar tsoffin takardar kudi a ranar da babban bankin kasa CBN ya sanar.

Maitamakin shugaban gamayyar kungiyar matuka adaidata sahu Alhaji Sani Sai’du Dankoli ne ya bayyana haka yayin tattaunawarsa da Freedom Radio.

Danna alamar sauti domin jin cikakken rahoto.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/01/LABARAN-RANA-WAADI-ADAIDAITA-23-01-2023.mp3?_=1

 

Rahoton: Bara’atu Idris Garkuwa

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!