Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Wajibi ne mutane su karbi sauyin sabon kudi: Alhaji Ado Muhammad

Published

on

  • Al’umma su karbi sauyin da babban bankin kasa CBN yazo da shi a kan hada-hadar kudi.

Masani kan harkokin hada-hadar kudi kuma kwararren akanta a Kano Alhaji Ado Muhammad, ya ce, wajibi ne al’umma su karbi sauyin da babban bankin kasa CBN yazo da shi a kan hada-hadar kudi.

Alhaji Ado Muhammad ya bayyana hakan a zantawarsa da Freedom Radio da safiyar yau, wadda tattaunawar ta mayar da hankali kan batun daina amfani da tsaffin kudin da aka sabunta a karshen watan da muke ciki.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/01/LABARAN-RANA-HANTSI-KUDI-23-01-2023.mp3?_=1

Alhaji Ado Muhammad ya kuma bukaci jama’a da su guji biyewa masu yada jita-jitar cewa, za a kara wa’adin amfani da tsoffin kudin.

Don haka yake kira ga al’umma da suyi kokari wajen ganin sun canza kudinsu akan lokaci don gujewa asara.
Rahoto: Nura Bello

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!