Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Samar da sansanin sojin ruwa a Kano ci gaba ne -Navy

Published

on

Shugaban sojin ruwan Najeriya Vice admiral Auwal Zubairu Gambo, ya jinjinawa gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje duba da yadda yake bada gudunmawar sa a rundunar.

Vice Admiral Auwal Zubairu Gambo ya bayyana hakan a yau Laraba 01 09 2021 yayin da ya kawo ziyarar fadar gwamnatin ta Kano da tawagarsa a wani bangare na taron da rundunar ke gunarwa na shekara a nan Kano.

Navy: Za mu samar da ayyukanyi ga al’ummar jihar Kano –AZ Gambo

  • Ya Kara da cewa abin a yabawa gwamnatin Kano ne duba da yadda suka basu guri da za su gina wani sansanin su anan Kano.

Da yake jawabi gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya gode musu bisa ga yadda suka zabi Kano domin yin taron na su inda yace Kano a shirye take ta Basu dukkan gudunmawa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!