Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

A gaggauce: Buhari ya kori Sabo Nanono da Saleh Mamman

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya kori ministocinsa biyu daga majalisar zartarwa ta ƙasa.

Ministocin su ne ministan Noma Alhaji Sabo Nanono da kuma na lantarki Engr. Saleh Mamman.

Mai magana da yawun shugaban ƙasar Malam Garba Shehu ne ya tabbatarwa da Freedom Radio hakan.

Sai dai ya ce, za a fitar da ƙarin bayani a kai nan bada jimawa ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!