Connect with us

Labarai

Sarkin Kagara ya rasu kwanaki kadan bayan sako daliban da aka sace

Published

on

Mai martaba Sarkin Kagara da ke jihar Niger Alhaji Salihu Tanko ya rasu kwanaki kadan bayan sako daliban makarantar sakandiren kimiyya ta Kagara da ‘yan bindiga suka sace su ka yi garkuwa da su.

An fara nadashi a matsayin sarkin Tegina na goma sha shida a alif da dari tara da saba’in da daya (1971)

Kafin daga bisani a ranar daya ga watan Janairun a alif da dari tara da tamanin da biyu aka daga darajarsa zuwa sarki mai daraja ta biyu a masarautar Kagara bayan rasuwar sarki Alhaji Ahmadu Attahiru.

 

Karin bayani zai zo nan gaba….

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!