Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sauyin yanayin da ake samu ka iya jawowa mai azumi matsala- Dr. Jamilu shu’aibu

Published

on

Wani kwararran likitan iyali a Jihar Kano Dakta Jamilu shu’aibu ya ce, sauyin yanayin da aka samu na hazo da kuma yayyafi a wasu lokutan ka iya jawowa mai Azumi matsala idan har bai dauki matakan kariya ba.

Dakta Jamilu shu’aibu na asibitin dan maliki da ke karamar hukumar kumbotso ne ya bayyana hakan lokacin da yake yiwa wakiliyarmu Shamsiyya Farouk Bello karin bayani kan yanayin hazo da aka wayi garin yau da shi.

Danna alamar sauti domin jin cigaban bayani.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/LABARAN-RANA-AZUMI-WEATHER-31-04-2023.mp3?_=1

Dakta Jamilu shu’aibu kenan kwararren likitan iyali a asibitin dan maliki da ke karamar hukumar kumbotso ta Jihar Kano.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!