Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Sergio Ramos ya rattaba hannu a kwantiragin shekara 2 da PSG

Published

on

Tsohon dan wasa mai tsaron bayan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Sergio Ramos, ya rattaba hannu a kwantiragin shekara biyu a PSG.

Ramos, mai shekaru 35, ya lashe Kofin Zakarun Turai sau hudu tare da Madrid, yayin da ya lashe Kofin Duniya kuma sau biyu yana daukar Kofin Turai tare da Spain.

PSG na matukar bukatar Ramos ya karawa ‘yan wasansu kwarewa a yunkurin samun cin Kofin Zakarun Turai na farko.

“Wannan rana ce da ba zan taba mantawa da ita ba domin na samu babban canji a rayuwata kuma sabon kalubale ne a gare ni,” in ji Ramos.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!