Connect with us

Labarai

Sharuda masu tsauri ke hana karbar tallafin sana’o’i – Masani

Published

on

Wani Masani akan harkokiin kananan sanoi Mal Ibrahim Habib ya bayyana cewa, babban matsala da ake fuskanta wajen karba tallafin bunkasa sana’o’I shine yadda ake gindaya sharudan masu tsauri kafin karba tallafin.

Mal Ibrahim Habib ya bayyana haka ta cikin shirin barka da hantsi na nan freedom radiyo wanda yayi duba kan yadda ya kamata mutane su rinka karba tallafi.

Masanin ya bukaci alumma su guji duk wata hanya karba tallafi saboda gudun fadawa hannun yandamfara.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!