Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Shida daga cikin dalibai 136 dake hannun ‘yan bindiga a jihar Neja sun mutu

Published

on

Dalibai 6, daga cikin ‘yan makarantar Islamiyyar Tegina, ta jihar Neja dake hannun ‘Yan bindiga da sukayi garkuwa dasu sun mutu.

Daliban shida na daga cikin dalibai 136 da ‘yan bindigar suka yi garkuwa da su, tun a watan Mayun shekarar 2021.

Shugaban makarantar Abubakar Garba Alhassan, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Reuters, cewar ‘yan bindigan sun tabbatar masa cewa, yaran sun mutu ne bayan sun sha fama da rashin lafiya.

Abubakar ya kara da cewa, sun nemi a biya su kudin fansa, don amso sauran daliban da ke hannunsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!