Connect with us

Kaduna

Yan bindiga sun kashe sojan da suka yi garkuwa da shi a NDA

Published

on

Rahotanni daga kwalejin horar da sojojin Najeriya NDA na cewa, sojan da yan bindiga suka yi garkuwa da shi yaa mutu.

Sojan wanda aka bayyana sunan sa da Manjo Stephen Datong, ana zargin yan bindigar ne suka hallaka shi, awanni kadan bayan sun yi garkuwa da shi.

A ranar Talatar da ta gabata ne yan bindigar suka kutsa kai a kwalejin tare da kashe sojoji biyu kuma suka yi garkuwa da guda.

Sai dai har zuwa yanzu, kwalejin ba ta yi karin bayani kan mutuwar sojan ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!