Inda Ranka
Shirin Inda Ranka 1/10/2019 tare da Yusuf Ali Abdalla
![](https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2019/10/YUSUF-PIC-2.jpg)
A cikin shirin za ku ji cewa:
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kame wasu jami’anta da ake zargi da kashe wani matashi a garin Madobi.
An sake gano wata makarantar ‘yan mari da take tsare da wasu da ake zargin suna dauke da tabin hankali a Kano.
Kadan kenan daga cikin abinda shirin ya kunsa.
A yi sauraro lafiya.