Inda Ranka
Shirin Inda Ranka na ranar Laraba 2 ga watan Oktoba 2019 tare da Nasir Salisu Zango

A cikin shirin zaku ji cewa wata matashiya da ke dukan mahaifiyarta ta gurfana a gaban kotu.
Mabiya darikar Gandujiyya na cigaba da shagulgulan samun nasara a kotu.
Wannan da ma wasu labarai masu kayatarwa duk na kunshe cikin shirin.
A yi sauraro lafiya