Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Shirin Kowane Gauta 20-07-2022

Published

on

Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, yace gwamnatin APC ta tabbata mai rauni ta fuskar gaza tsinkayar abinda ka je ya zo tunda sai yanzu ta sabunta kamfanin mai a kasa NNPC, abinda ta dade ta kalubalantarsa da shi tun gabanin hawa mulki a zango na biyu.

Yayin da gwamnatin tarayya tace shirye-shiryen yin zanga-zanga da kungiyar kwadago ta kasa NLC ke yi abu ne haramtacce, jam’iyyar APC mai mulki ta kaddamar da Kasim Shettima a matsayin mataimakin dan takarar shugabancin kasa.

Tsohon dan takarar gwamnan Kano na jam’iyyar CPC Lawal Jafaru Isah yace a halin da kasa take yanzu kowa ya gamsu cewa babu wani abu dake tafiya daidadi, don haka dole talakawa su yiwa kansu karatun ta natsu wajen sabunta katin zabe, tun da ance kuri’arka yancinka.

Domin jin cikakkun labaran, ga shirin Kowane Gauta dake kawo muku tsantsar ra’ayin ‘yan siyasa na kashin kansu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!