Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Shirye-shirye sun yi nisa na sanya matasa cikin N-Power a hukumomi – Sadiya Umar

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce shirye-shirye sun yi nisa wajen ganin an sanya matasan da suka ci gajiyar shirin nan na Npower cikin wasu tsare-tsare na hukumomin gwamnatin tarayya.

Ministar kula da harkokin jinkai dakile abkuwar ibtila’I da kuma ci gaban al’umma, Hajiya Sadiya Umar Faruk ce ta bayyana hakan ta cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai magana da yawunta, Nneka Anibeze.

Sanarwar ta kuma bukaci matasan da suka ci gajiyar shirin na NPOWER wadanda aka yayesu da su ci gaba da hakuri domin gwamnati tana iya kokarinta wajen ganin an samar musu mafita.

A cewar sanarwar dai ma’aikatar ta kuma bukaci dukkan nin manyan jami’an da ke kula da shirin na NPOWER A matakan jihohi da su mika da sunayen matasan da su kaci gajiyar shirin a jihohinsu.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!