Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Shugaba Buhari ya nemi majalisa ta sahale masa cin bashin Dala miliyan 800

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya aike wa majalisar dattawa takardar neman sahale masa sake ciyo bashin Dalar Amurka har miliyan 800, daga bankin duniya domin rage raɗaɗin da za a shiga saboda cire tallafin man fetur.

Hakan na zuwa ne bayan sanarwar gwamnatin tarayya cikin watan Aprilu, na bayar da tallafin Dala miliyan 800 na bankin duniya ga ƴan Nijeriya masu rauni su kimanin miliyan 50 kimanin gidaje miliyan 10.

A cewar Ministar kuɗi da kasafi da tsare-tsare, Zainab Ahmad Shamsuna, za a rarraba tallafin ne bisa shirin da aka yi na cire tallafin mai a watan Yunin bana.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!