Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Rundunar Yan sandan Kano ta umarci a yi bincike kan mutuwar matasan da suka sha Zakami

Published

on

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce, ta bai wa Baturen ‘yan sandan unguwar Sheka da ke karamar hukumar Kumbotso  umarnin yin bincike kan zargin mutuwar wasu matasa sakamakon shan Zakami a wajen biki.

Mai magana da yawun rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya tabbatar da hakan da saiyar yau Laraba.
Ga rahoton Halima Wada Sinkin kan wannan batu.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/05/LABARAN-RANA-ZAKAMI-SHEKA-10-05-2023.mp3?_=1

Rahoton: Halima Wada Sinkin

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!