Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Shugaban Buhari ya Sauka a Kano

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyarar aiki a Kano yau Litinin, domin kaddamar da bude wasu ayyuka da gwamnatin Kano da ta tarayya suka aiwatar.

Shugaba Buhari ya samu tarba daga gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje da sauranmukarraban gwamnati.

Inda ya kai ziyara tashar tsandauri Ta Dala Inland Dry Port dake Zawaciki, sannan ya ziyarci Dam din Tiga domin bude aikin wutar lantarki mai zaman kanta da gwamnatin Kano ta samar.

Sai kuma bude wani aiki a fadar mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero.
Za mu tuntubi wakilinmu na fadar gwamnatin Kano Abba Isah Muhammad domin jin yadda ziyarar take kasancewa.

Rahoton:Abba Isa

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!