Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

SHUGABAN KASA TINUBU YA TAYA GWAMNAN KANO MURNAR CIKA SHEKARU 61

Published

on

Shugaban kasa Bola Tinubu ya taya Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf murnar cika shekaru 61 a duniya.

Wannan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan harkar labarai Chief Ajuri Ngelale ya fitar

Shugaba Tinubu ya amince da tsayuwar daka a cikin siyasar Gwamna Yusuf, ta hanyar siyasa tun daga matakin kwamishina zuwa gwamna.

Shugaban na yi wa Gwamna fatan samun nasarar gudanar da ayyukan sa, Shugaban ya kuma yi addu’ar Allah ya kara wa Gwamna shekaru masu yawa cikin koshin lafiya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!