Connect with us

Labarai

Siyasa ba da gaba ba: Ganduje ya taya Kwankwaso murnar cika shekaru 64

Published

on

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya taya tsohon gwamnan jihar Rabi’u Musa Kwankwaso murnar cika shekaru 64 a duniya.

Mai taimakawa gwamna Ganduje kan kafafan sada zumunta Abubakar Aminu Ibrahim wallafa sakon taya murna a madadin gwamnan ta shafinsa na Twitter.

Labarai masu alaka:

Ganduje zai bibiyi kwangilar gina hanyoyi na 5Km da Kwankwaso ya yi

Wasikar Kwankwaso bata bi hanyar zuwa wurin shugaban kasa ba –Bashir Ahmad

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!