Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Shugabancin wasanni a Duniya na bukatar bakaken fata- Maggie Alphonsi

Published

on

Yar wasa Maggie Alphonsi ta ce tana so ta zama shugabar hukumar kwallon Rugby ta Duniya a nan gaba, a cewar ta shugabancin hukumar na bukatar bakaken fata yadda ya kamata.

Alphonsi, data taba lashe gasar Rugby ta Duniya itace kadai bakar fata mace data taba fitowa ta nuna sha’awarta na son shugabantar hukumar.

Tsohuwar ‘yar wasan ta kuma ce samun bakaken fata a harkokin shugabancin wasanni yadda ya kamata zai kawo hadin kai tare da kaucewa nuna wariyar launin fata

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!