Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Za’a iya ci gaba da wasanni a Najeriya-Boss Mustafa

Published

on

Kwamatin kar-ta-kwana wanda gwamnatin tarayya ta kafa mai yaki da annobar corona ya bayyana cewa abu ne mai yiyuwa a bude harkokin wasanni a kasar nan musamman ma wasan kwallon kafa.

Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, wanda kuma shine shugaban kwamatin ya bayyana haka ne a wata zantawa da manema labarai a jiya a birnin tarayya Abuja.

Shugabancin wasanni a Duniya na bukatar bakaken fata- Maggie Alphonsi

Boss Mustapha ya bayyana tsaikon da aka samu na mika rahoton rikicin inshorar lafiya

Boss Mustapha ya kara da cewa kwamatin na jin irin kiraye-kirayen da masu bibiyar harkokin wasanni ke yi a kasar nan, kuma ana ta kokarin tattaunawa da bangarorin wasanni da na lafiya don duba yiwuwar bude harkokin wasannin.

Shima Shugaban hukumar shirya gasar ‘Premier’ ta kasa, Shehu Dikko cewa yayi tun ranar 15 ga watan Maris ne aka dakatar da gasar wadda a yanzu ake son kawo karshenta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!