Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

Sojojin sun sha alwashin ɗaukar fansa kan harin NDA

Published

on

Rundunar sojin ƙasar nan ta lashi takobin ɗaukar fansa kan harin da ƴan bindiga suka kai Kwalejin horas da sojoji ta NDA a Kaduna.

A ranar Talata ne, ƴan bindigar suka kai hari Kwalejin, inda suka kashe sojoji biyu, tare da sace wani guda.

Sai dai shalkwatar tsaron ƙasar nan, ta lashi takobin nemo ƴan bindigar.

A sanarwar ta’aziyya da shugaban hafsan sojin ƙasar nan Janar Lucky Irabo ya fitar, ya ce, za a sake inganta tsaro a makarantar da kewayenta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!