Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

An Tashi Lafiya

Taliban: Ta naɗa wanda majalisar ɗinkin duniya ta sawa takunkumi a matsayin jagoran Afghanistan

Published

on

Ƙungiyar Taliban a ƙasar Afghanistan ta naɗa Muhammad Hassan Akhund a ranar Talata, a matsayin wanda zai jagoranci gwamnatin Afghanistan, makonni kaɗan bayan ƙwace mulkin ƙasar.

Muhammad Akhund wanda ɗa ne ga wani babban jami’in ƙungiyar ta Taliban Marigayi Mulla Umar. Ya daɗe a cikin jerin waɗanda majalisar ɗinkin duniya ta sawa takunkumi.

Mai magana da yawun ƙungiyar Zabihullah Mujahid, ya kuma bayyana jerin sunayen waɗan da ƙungiyar ta samar na ƴan majalisu, wadan da suke maza ne zallah babu mata.

Kamar yadda shafin Aljazeera ya rawaito cewa, waɗanda aka naɗa ɗin sun ƙunshi tsofaffin maza ne zallah kuma babu matasa acikin su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!