Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tallafi : An fara tantance masu bukata ta musamman don basu kulawar lafiya kyauta a Kano

Published

on

Hukumar taimakekeniyar lafiya ta jihar Kano ta fara yiwa masu bukata ta musamman rijistar tallafin lafiya kyauta, a wani mataki na inganta rayuwarsu da ta ‘ya’yan su.

Shugabar hukumar Dakta Halima Muhammad Mijinyawa ce ta kaddamar da shirin a Litinin din nan.

Ta ce shirin wani yunkuri ne da zai takaitawa masu bukata ta musamman wahalhalun neman lafiya da kuma siyan magunguna.

A cewarta gwamnatin jihar kano zata ci gaba da bai wa masu bukata ta musamman tallafin lafiya tare da daidaita su da suran mutanen da suke gudanar da rayuwar su a duniya baki daya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!