Connect with us

Labarai

Taron ECOWAS : Yemi Osinbajo ya sauka a Ghana

Published

on

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo zai kai ziyar zuwa birnin Accra ta kasar Ghana, don hallatar taron shugabannin kungiyar bunkasa tattalin yammacin Afrika Ecowas a yau Talata.

Hakan na cikin sanarwar ce da mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan kafafen sadarwa Laolu Akande.

Sanarwar ta bayyana cewa, ziyarar ta Osinbajo wani bangare ne da mayar da hanakali kan tattaunan kan yadda za a sasanta rikicin siyasar kasar Mali.

Sanarwar ta kuma bayyana cewa Farfesa Yemi Osinbajo zai kuma gana da wasu wakilan kasashen Afrika don tattauna muhimman batutuwa da suka shafi Nahiyar Afrika.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 331,771 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!