Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Taron shekara : Babban bankin duniya zai tallafawa Buhari

Published

on

Babban bankin duniya ya ce zai tallafawa gwamnatin tarayya domin bunkasa fannin lafiya da ilimi a kasar nan.

Shugaban bankin David Malpass ne ya sanar da hakan jiya, yayin taron manema labarai game da babban taron bankin na shekara-shekara da ya saba gudanarwa.

David Malpass ya bayyana cewa wajibi ne Najeriya ta tashi tsaye wajen kyautata fannin lafiya da na ilimi, tare da kawar da duk wani nau’i na rashawa da ke cikinsa.

An fara taron na bana ne a ranar 12 ga wannan wata na oktoba, kuma za a kammala a ranar lahadi mai zuwa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!